Labaran Kannywood
Bazan goge hoton Aminu J town ba ubanku yazo ya goge Adam Zango yayi zazzafan martani akan masu sukan sa
Bazan goge hoton Aminu J town ba ubanku yazo ya goge Adam Zango yayi zazzafan martani akan masu sukan sa
Kamar yadda kuka sani a kwanakin baya ne jarumar masana’antar kannywood Adam A Zango ya wallafa hotunan Aminu J town yayin da ya rungumi Rakiya Musa, inda hakan yasa sasu daga cikin mutane suka nuna rashin jin dadin abinda da yayi.
Advertising
Sai de bayan Adam A Zango yaji korafin mutane tare da bidiyoyin mutane game da wannan abun da yayi, sai ya saki wani bidiyon martani kamar yadda zaku a cikin bidiyon dake kasa.
Advertising