Labaran Kannywood
Rigima ta sake salo: Yanzu yanzu Maryambooth tayiwa Sarkin Waka wankin babban bargo.
Yanzu yanzu Maryambooth tayiwa Sarkin Waka wankin babban bargo bayan kalaman daya fada akan matan Kannywood. kaman haka:
Idan har kana neman Ya’yan da aka haifa kuma aka kasa Kula dasu to ka taho Masana’antar Film inji Naziru Sarkin Waka.
Hakan ya batawa wasu jarumai a Kannywood da dama daga ciki harda Maryam Booth inda taiwa mawakin wankin baban bargo kaman yadda zakuji cikin wannan bidiyon.