Labaran Kannywood

Jarumin Kannywood adam Zango ya bayyana dalilin sa na kin zuwa Auren Ummi Rahab.

Assalamu Alaikum Barkan mu da sake saduwa a wannan shafi namu mai Albarka.

Al’umma da dama suna ta tsokaci da maganganu akan basu ga Adam A Zango a gurin bikin Ummi Rahab ba, Bayyan shine mai gidanta na farko a masana’antar shirya fina finan hausa.

Kamar yanda maziyarta bikin suka bayyana cewa ” sun zuba ido a gurin ɗaurin Auren sun ga jarumai Maza da dama harda sarkin Kannywood Alinuhu amma basu ga Adam A Zango ba a gurin.

“Haka ma gurin Dinner bayan an tashi daga gurin ɗaurin Aure namma jarumai maza da mata sunje gurin, Amma ba’a ga Adam A Zango da da yaran sa ba.

Amma har yanzu Adam A Zango bai fito yayi magana akan dalilin daya hana shi zuwa wajen bikin ba.

Mungode da bibiyabr shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafafan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button