Advertising
Advertising
Labarai

Allah Sarki: Yadda tsohuwar matar Ado Gwanja ta baiwa makiyansu mamaki bayan yayi sabon aure a yanzu

Allah Sarki: Yadda tsohuwar matar Ado Gwanja ta baiwa makiyansu mamaki bayan yayi sabon aure a yanzu

Kamar yadda kuka sani a satinnan ne jarumi kuma mawaki ado gwanja ya angwance da amaryarsa maryam paki tun bayan rabuwarsa da tsohuwar matarsa maimuna

Advertising

saide a yayin ake bikin ne sai gwanja ya hau kan wata waka da ya jawo cece kucen da mutane suke ganin kamar yana cin zarafin tsohuwar matartasa.

saide gwanja ya kira maimuna inda yake mai bata hakuri tare da yi mata bayanin cewar ba yayi wannan wakar don ya walakantata ba kuma kodan yar Dake tsakaninsu Ai bazai walakantata ba

wannan kiran da yayi wa tsohuwar matartasa yasa ta hawa wata sabuwar wakarsa mai taken I love you domin nuniwa duniya babu Wata yar tsama a Tsakaninsu.

Advertising

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Advertising
Back to top button