Labarai
Bidiyan yadda wasu ‘yan mata ke rokon iyayensu su karbo su daga wajen ‘yan fashi ko kuma suyi aure dasu
Bidiyan yadda wasu 'yanata ke rokon iyayensu su karbo su daga wajen 'yan fashi ko kuma suyi aure dasu
Wani abun tausai dake cikin bidiyon ‘yan matan dake hannun bandit, daya daga cikin su mai suna Ummul khairi Musa kusan unguwar mu daya da Ita.
Advertising
Ta bayyana cewa, mahaifinta ya rasu bata da kowa sai mahaifiyar ta tare da cewa daukar ta da Bandit sukayi yayi sanadiyar rasa rayuwar mahaifiyarta.
Ga cikekkiyar bidiyon nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising