Advertising
Advertising
Labarai

Bidiyon wata mata da tai bayani kan matan da suke fitar da maniyi da hannu dama mazan da suke yin haka.

wata mata tayi kwakwaran bayani akan samari da yan mata masu zubar da maniyi da hannu. Matar tayi bayanin ne cikin kakausan harshe gami da fadin illar haka da kuma matsalar da take faruwa da yin hakan.

Advertising

Tayi bayani akan masuyi da su dena, Hakakuma tace abin yana kara yawaita kaman yadda tai magana da wasu maduyin hakan,

Zaku iya sauraran cikaken bayani daga bakinta a cikin wannan Bidiyon da yake kasan wannan rubutun.

https://youtu.be/mL93Z3-A5co

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button