Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Duk wanda ya samo hotunan tsiraici na da ake wallafawa a shafukan sada zumunta zan biya Naira 100K, cewar Nafisa Abdullahi

Jarumar masana’antar kannywood Nafisa Abdullahi ta bukaci duk wanda ya samo mata hotunan tsiraicin ta da ake wallafawa a shafukan sada zumunta zata biya shi Naira Dubu Dari 100K.

Advertising

Nafisa Abdullahi ta bukaci hakan ne biyo bayan rigimar su ta Mawaki Naziru M Ahmad, wanda yanzu haka sauran jaruman masana’antar kannywood sun goyi bayan maganar Nafisa Abdullahi.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji sauran bayani.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button