Labaran Kannywood
Masha Allah: Bidiyon yadda jaruman Kannywood suka taka rawa a bikin Ummi Rahab da Lilin Baba.
Anfara shagalin bikin auren jarumar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ummi Rahab wanda zata auri mawaki dan masana’antar Kannywood wato Lillin Baba.
Advertising
Ayaune dai ranar 18/07/2022, ake sa ran za’a daura auren jarumar wanda ake saka ran manyan jarumai da masu bada umarni zasu halarci wajan wannan daurin auren domin taya abokin aikinsu murnar shiga sabuwar rayuwa.
Kafin auren natadai Ummi Rahab jarumace wanda tun tana karama take fitowa acikin fina finan Hausa, gamasu kallon fina finan hausa shekaru goma dasuka wuce zasu iya gane Ummi Rahab acikin wani shiri maisuna (Ummi).
Advertising