Month: November 2021
-
Labarai
Izgiline ga duk wanda yake sanya kida yana yabon Manzon Allah S.A.W, cewar Sheikh Bello Yabo Sokoto
Shahararran Malamin addini Sheikh Bello yabo dake Jibar Sokoto a wani Karatu daya gabatar yayi magana akan masu kida suna…
Read More » -
Labarai
Jami’an tsaro sun yi nasarar hallaka wani gawurcaccan dan Bindiga mai suna Yellow Magaji Arushe
A yau ne muka sami labarin abin farin ciki yadda Jami’an tsaro sukayi nasarar hallaka wani shahararran dan ta’adda wato…
Read More » -
Labarai
Wata Yarinya mai suna Aisha Dalil ‘Yar shekara 18 tayi nasarar lashe gasar rubutu da aka na BBC Hausa a wannan shekarar
Wata matashiyar yarinya mai suna Aisha Dalil tayi nasarar lashe gasar da aka yi mai suna Hikaya ta wanda BBC…
Read More » -
Labaran Kannywood
Kalli Hotunan Auren Jaruma Laila ta shirin Labarina tare da Angon ta Tijjani Badamasi Dan Kungiyar kwallon Kafa Super Eagles
Kamar yadda kuka sani a jiya Juma’a ne aka daura Auren Ficacciyar Jarumar Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, Maryam…
Read More » -
Labaran Kannywood
Shin kun san Jaruman Kannywood da suka dauki tsawon shekaru suna cin karan su ba babbaka a Masana’antar
Kamar yadda kuka sani akwai Jarumai Kannywood wanda suka jima sosai a cikin ta wanda a yanzu haka babu wani…
Read More » -
Labaran Kannywood
Tirkashi: Wani masoyin nura m inuwa ya saki matarsa sabida soyayyar sa.
Wani baban al’amari wanda ba’a taba samuba a Kannywood, wani bafulatani ya saki matar sa sabida son da yakewa Jarumin…
Read More » -
Labarai
Wata sabuwar Amarya ta bukaci a raba Auren su da Angon ta sabida Mazakutar sa ta mata girma domin tana shan wahala lokacin Jima’i
Wata sabuwar Amarya ta nemi koyu ta raba Auren su da Angon data Aura bayan sati biyu 2 da yin…
Read More » -
Labarai
Da’a bani kyautar Naira Miliyan goma 10M gara a Auramin Jaruma Hadiza Gabon, cewar wani Matashi mai suna Mai Kalamai
Da Abani Kyautar Naira Miliyan 10, Gwanda A Aura Min Jarumar Kannywood Hadiza Gabon in jini✍️Mai Kalamai. Wani Matashi wanda…
Read More » -
Labarai
Duk ‘Yan Arewa munafukai ne sunyi shiru basa iya magana sabida dan Arewa ne yake mulki to ba’a fara shan wahala ba har yanzu, cewar Ai’sha Yesufu
Ai’sha Yesufu tayiwa Al’ummar dake Arewacin Nageriya zazzafan martani inda ta hada tare da mutanen da suke mata tsokaci a…
Read More » -
Labaran Kannywood
Jaruma Jamila Nagudu tare da babban Dan ta Mus’ab sun wallafa wata bidiyo da Jama’a suka yi farin ciki da su a lokacin da suka je aikin Umara Saudia
Ficacciyar Jarumar Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood Jamila Umar Nagudu wacce aka fi sanin ta da Jamila Nagudu, tana…
Read More »