Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Shin kun san Jaruman Kannywood da suka dauki tsawon shekaru suna cin karan su ba babbaka a Masana’antar

Kamar yadda kuka sani akwai Jarumai Kannywood wanda suka jima sosai a cikin ta wanda a yanzu haka babu wani Jarumi ko Jaruma da zasu kai su jimawa a Masana’antar.

Advertising

To a yau kuma sun sami wata wallafar bidiyo daga Tashar Gaskiya24 Tv, inda suka bayyana shekarun wasu daga cikin Jaruman Masana’antar Kannywood da suke sharafin su tun shekarun baya har kawo yanzu.

A cikin bidiyon zaku ga yadda ake jerowa Jaruman daya bayan daya sannan kuma ana bayyana shekarun da suka dauka a Masana’antar Kannywood har kawo yanzu.

Domin kusan wadan nan Jaruman da suke da yawan shekaru a Masana’antar Kannywood sai ku kalli bidiyon da zaku gani a kasa.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button