Labarai

Allahu Akbar: Hotunan yadda aka nuna sassan jikin Hanifa bayan an daddatsa gawar ta

Allahu Akbar: Hotunan yadda aka nuna sassan jikin Hanifa bayan an daddatsa gawar ta

A wannan lokacin labarin labarin wata yarinya mai suna Hanifa ya karade kafafun sada zumun tun bayan da aka sace ta na tsawon kwana 46, wanda a jiya muka sami balarin cewa an kama mutumin da ya sace ta amma ya kashe ta ya binne gawar ta.

Mutumin ya kasan ce malamin makarantar su yarinyar wansa a lokacin da ya sace ta har da shi ake zuwa gidan su yarinyar jaje, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

A Lokacin da mutumin yaje gidan su yarinyar domin ya jajantawa iyayan kan abin da ya faru ya sha kuka yana mai nuna alhinin sa, inji kawun yarinyar mai suna “Suraj Sulaiman”.

A wata sanarwa da rundunar ‘Yan Sanda ta fitar a ranar Alhamis ta bayyana cewa, malamin makarantar su yarinyar mai suna Abdulmalik Tanko shi ya sace yarinyar.

Ga hotunan yadda ya kashe yarinyar nan sannan kuma ya daddatsa gawar ta ya binne a rami.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button