Labarai

innalillahi wa’inna’ilaihi Raji’u wannan mutanan da kike gani maganin sauro ne ya halaka su.

Turkashi wasu mutane sun gamu da ajalin su bayan anfani da wani maganin sauro da ake tunanin mara kyau ne.

Labarin ya bayyana cewa matan sun siya wani maganin sauro ne a gidan titin wanda ake tinanin ba maganin sauron bane bom din bera ne.

mutanan sun rasa ransu saka makon shakar warin maganin sauron wanda a sai wayar gari akai duk sun zama gawa.

Ya kamata al’umma su kula da kyau wajen siyan irin wannan abu buwan domin kula da lafiyar su data iyalan su

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button