Labarai

Yaron Bello Turji gawurcaccan dan ta’addan nan ya bayyana maboyar su da ta’addancin da suke aikatawa

Yaron Bello Turji gawurcaccan dan ta'addan nan ya bayyana maboyar su da ta'addancin da suke aikatawa

Rundunar ‘yan sandan jihar katsina sun sake kama wani yaron Bello Turji gawurcaccan dan ta’addan nan daya addabi al’umma.

Yaron Bello Turji wanda aka kama mai suna Aminu Sani mai shekara 25 ya bayyana cewa, bai san iya adadin mutanen da ya kashe ba amma ya kiyasta kadan daga ciki inda yake zasu ka ashirin 20.

Sannan kuma Aminu Sani yaron Bello Turji ya bayyana yadda suke kaiwa hare-haren su tare da sace kayan al’umma suna hallaka su.

A cikin wata bidiyo da tashar “Maibiredi Tv” ta wallafa a manhajar Youtube zaku ji yaddda yaron Bello Turjin wato Aminu Sani, yake bayyana irin ta’addancin da suke aikatawa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button