Cikin sautin murya: Dan majalista Aminu Goza ya bude wuta kan matsalar tsaron jihar Sokoto
Dan majalista Aminu Goza ya bude wuta kan matsalar tsaron jihar Sokoto
Hon Aminu Goza dan majalisar mai walkitar isah da sabon birni a cikin wata sautin murya ya bayyana cewa, sunkai korafe-korafe akan abubuwan yayi musu yawa akan rashin tsaron Sokoto inda nan take aka karbi korafinsu.
Hon Aminu Goza ya kara da cewa, an kawo ma’aikata na musamman domin suyi fada da yan ta’adda wanda sukace amma an fada musu cewa, kada su shiga isah da sabon birni to kaga duk wanda yasan matsalar tsaron Sokoto to akwai wata kullalliya a kasa wanda za’a ce inda karamar hukumomin da yan ta’adda ace wai babu su cikin inda za’ayi operation.
Tabbas idan ka saurari jawabin Hon Aminu Goza akan matsalar tsaro da yake magana zaka fahimci tabbas ana zaluntar alummar musulmi ne.
Zaku iya shiga bidiyon dake kasa domin ku saurarai sautin muryar Hon Aminu Goza a lokacin da yake tonon asirin, kan matsalar tsaron Sokoto.