Labarai

Innalilahi Wa’innailaihi Raji’un-Asalin abinda ya hada dan chana daya halada budirwa.

Raji’un-Asalin abinda ya hada dan chana daya halada budirwa.

Yau da safe nake samun wani Labari mai ban tsoro, wani Dan Qasar China yana Soyayya da wata yar Qasar Nigeria, Kuma Dan China yayi sanadiyar mutuwar wanna Yarinyar ta hanyar soka mata wuga, wasu kuma sunce yayi mata yankan rago

Na samu labarin cewa ita dai wannan Yarinyar sun dade suna Soyayya da wannan dan China, kuma yana mata hidima sosai, yayi abubuwa dadama Saboda Soyayyar da yake Mata, kuma wanna duk damasaniyar Mahaifiyar ta.

A labarin da muka samu cewa tayi Aure ma sai Auren yamutu ta dawo, kuma ta cigaba da hulda dashi, Tacigaba da Business na kawo kaya daga China, wanda ana ne wani abu ya fara haduwa tsakanin su.

Daga Qarshe dai zargi ya shiga tsakanin su, yana kira bata daga wayarsa, shine ya zo gidan su yana buga kofar gidan yana hauka a wajen gidan, Mahaifiyar Yarinyar ta bude kofar gidan ta fito, ha hankade Mamar ya shiga har cikin dakin ya sossoka mata wuka, wanda yayi sanadiyar mutuwar ta kenan.

kalli bidiyon dake kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button