Advertising
Advertising
Labarai

Malam Murtala Assada Sokoto ya yi wani tonon asirin ‘yan adawar Sokoto kan matsalar tsaro

A cikin wani sautin murya zaku ji yadda malam Murtala Assada Sokoto ya yi wani tonon asiri kan matsalar tsaron jihar Sokoto yadda yake tafiya, ba gwamnati mai ci a yanzu ba sannan ba ‘yan adawar gwamnatin Sokoto ba.

Advertising

Wanda kuma tabbas ne duk wanda yake a jihar Sokoto yasan cewa, jiga-jigan adawar jihar Sokoto duk suna da mukamai a cikin gwamnatin tarayya amma kuma babu wani abu da sunkayi na taimakawa alummar su.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin malam Murtala Assada Sokoto.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Advertising
https://youtu.be/JhL4oLOMN5s

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button