Advertising
Advertising
Labarai

Zafafan hotuna kafin Aure na wasu ‘yam matasan yara wanda suka dauka hankulan jama’a

Zafafan hotuna kafin Aure na wasu 'yam matasan yara wanda suka dauka hankulan jama'a

Kamar yadda kuka sani a wannan zamani da muke ciki ga masu hali sukan yiwa ‘yayan su aure da wuri domin gudun kada su kwaso abin kunya, duba da yadda a yanzu rayuwar ta sauya.

Advertising

Yanzu muka sami wasu zafafan hotunan wasu ‘yan matasan yasa Namiji da Mace wanda za’a yi cewa shekatun su zasu kai shatakwas ko ashirin, inda aka wallafa hotunan nasu a matsayin hotunan da ake dauka kafin aure wato “Pree Wedding Picture”.

Kamar yadda shafin “Hausaloaded” suka wallafa labarin ma’auratan hotunan nasu wanda suma sun sami labarin ne daga wani shafi a danfalin Facebook mai suna “Madogara Tv”.

Sun bayyana daga jihar da wadannan ma’auratan suka fito inda suka ce sun fito ne daga karamar hukumar Kaita dake jihar Katsina a Arewacin Nageriya.

Advertising

Hotunan wadannan ma’auratan ya dauki hankulan jama’a da dama duba da yadda aka gansu ‘yan matasa amma za,a musu aure.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button