Advertising
Advertising
Labarai

Jarumar kannywood ta yiwa Aminu Daurawa mummunan martani kan maganar da yayi ga farjin Mata

Kamar yadda kuka sani Sheikh Aminu Daurawa ya fadi wata magana wanda a yanzu ta janyo masa cece-kuce, inda har aka sami wata jarumar masana’antar kannywood ta maida masa da martani.

Advertising

Kamar yadda Sheikh Aminu Daurawa yake cewa, babu abu mafi muni da kazanta a jikin mace kamar farjin ta, wannan dalilin ne yasa wasu ke ta masa cece-kuce.

A cikin wata bidiyo da muka samu daga tashar “Kundin Shahara” dake kan manhajar Youtube munga jarumar tana maida martanin abin da Sheikh Aminu Daurawa ya fada game da mata.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji martanin da jarumar ta maidawa Sheikh Aminu Daurawa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button