Advertising
Advertising
Labarai

Kalli video yadda ya gamu da ajalinsa cikin wani daji.

Assalamu alaikum kamar kullum dai muna dauke da Videos madu abin ban mamaki da muke kawo muku.

Advertising

Video yadda wani matashi yayi gamo da manyan aljanu a cikin daji yayayin da yake tsaka da bacci.

Wannan video ya tada hankula sosai kasan cewar yadda aljanun ke yi da mutun ba tare da sunji wani tsoro ko shakka ba.

Zaku iya kallon Bidiyon yadda lamarin ya faru anan kasa.

Advertising

A wani labari kuma da muke samu.

Yayin da ya rage sati guda a yi zaben shugaban kasa, jam’iyyu 5 daga cikin 18 da da ke Najeriya sun ce dan takarar PDP, Atiku Abubakar za su mara wa baya.

Jami’iyyun da suka hada da ADC, APM, NRM, AA da APP sun bayyana haka ne a taron yakin neman zaben PDP a Adamawa ranar Asabar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button