Labarai
Nafisa Ishak ta bada hakuri kan cin mutuncin da ta yiwa Sheikh Daurawa tare da maida martani ga wani Matashi
Nafisa Ishak ta bada hakuri kan cin mutuncin da ta yiwa Sheikh Daurawa tare da maida martani ga wani Matashi
Maganar Nafisa Ishak da alamu dai ba karamin batawa mutane rai tayi ba kan cin zarfin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da tayi akan wani karatun sa da ya yi, inda aka yi ta mata raddi wanda cikin masu mata raddin harda ‘yan masana’antar kannywood.
Advertising
Wanda ficaccan Darakta na masana’antar kannywood Alhaji Shehe ya yi wani dogon rubutu akan jaruma Nafisa Ishak, yana maida mata da zazzafan martami.
Wanda yanzu haka Nafisan ta fito ta bada hakuri akan cin mutuncin da ta yiwa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, bayan wani matashi ya roke ta da ta janye kalaman da tayi akan Sheikh Aminu Daurawa.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji yadda jaruma Nafisa Ishak yake bada hakuri akan cin mutuncin da ta yiwa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.
Advertising
Advertising