Labarai
Ya Allah karka kashe ni banga mulkin Rabiu Musa Kwankwaso ba, cewar Aimana Alhassan
Ya Allah karka kashe ni banga mulkin Rabiu Musa Kwankwaso ba, cewar Aimana Alhassan
Wata matashiyar yarinya mai suna “Aimana Alhassan” ta bayyana babban burinta a duniya shine taga mulkin Dr, Rabiu Musa Kwankwaso na zama shugaban kasar Nageriya.
Advertising
Aimana tayi wallafar ne kamar haka:
Allah na roƙeka ka yawaita min rayuwa mai albarka, Allah ka mallakawa Dr. Rabiu Musa Kwankwaso mulkin ƙasar mu ta Nigeria alfarman Annabi S.A.W da Al’qur’ani.
Advertising
Advertising