Wata waya ta fasa fuskantar Yaya ta Har lahira. (photos).
Wani dan kasar Indiya ya shiga shafin Twitter kwanan nan inda ya ba da labarin yadda ya rasa aunty bayan wayarta ta fashe da kuma barnar da ta haifar da rayuwarta.
Matashin a shafin sada zumunta ta Twitter da aka bayyana da suna @Mdtalk16, ya bayyana cewa aunty din tasa wayarta a kan gado kusa da fuskarta kafin ta yi barci.
Abin takai ci a gareta, Shine bayan ta wkanta ba jimawa wayar ta fashe da fuskar tata, Ya kara da cewa Ana tinanin rasa wayar ne a chaji kuma tana dadannata a dai dai lokacin da take chaji.
Matashin yayi wallfar kamar haka a shafin sa na twitter: Jiya a cikin dare Gwaggota ta samu mutuwa, tana amfani da wayar hannu mai suna (Redmi 6A), Tana dab da lokacin zatai bacci, Tasaba duk lokacin da zata kwanta takanyi chattin Haka zalika lokacin da tazo bacci tasaka wayar kuma tana shatin gashi kuma wayar tana chattin abin da yay sanadiyar tashewar wayar da fuskarta.
Hakika wannan daren ya kasance mafi munina garemu wannan dalilin ne yasa na wallafa wannan labarin a shafin twitter domin yan uwa su kula.
Ga hotuna.