Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli bidiyo da hotunan rakashewar bikin Ado Gwanja da zankadediyar amarysa

Kalli bidiyo da hotunan rakashewar bikin Ado Gwanja da zankadediyar amarysa

Masha Allah alhamdulillahi bayan dogon zaman gwauranci da ado Gwanja yayi shima dai zai shiga daga ciki a yanzu tun bayan fitowarsa.

Advertising

Ado Gwanja dai tun rabuwarsa da tsohuwar matar maimunatu da suke da yar daya tilo bai sake aure ba sai a wannan karo wanda in sha Allah gobe ne za’a daura wannan aure A ranar Juma’a, 21 ga Yuli, 2023, a Masallacin Juma’a da ke cikin Jami’ar Yusuf Maitama Sule (Northwest University), Kano.

Ga hotuna da bidiyon a kasa domin ku kalla.

Advertising

Ga bidiyon a kasa.

Advertising
Back to top button