Advertising
Advertising
Labarai

Wata matar Aure ta roki kotu ta tilastawa mijinta ya ringa biyan ta albashi duk wata.

Mijina ya buge ni, ya kore ni zuwa titi saboda nace ina aiki, inji wata mata ta fada wa kotu. Wata kotu mai suna grade a customary court, mapo, ibadan, jihar Oyo, ta yanke hukunci a kan ƙarar saki da wata mata, ramotu adetipe, ta gabatar a gabanta, akan mijinta, muyideen adetipe, a kan rikicin cikin gida, wanda ya haifar da cin zarafi.

Advertising

Ramotu ta roƙi kotun da ta ba ta umarni na har abada da ya hana wanda ake kara musgunawa, barazana da kuma kutse a rayuwarta ta sirri.

Ta kuma yi addu’ar Allah ya sa muyideen ya zama cikakken alhakin kula da ‘ya’yansu.

Sedai wanda ake ƙara bai halarci zaman kotun ba duk da cewa an gabatar da shi a gaban kotu.

Advertising

Ramotu a baya ta shaida wa kotun cewa, “ta haɗu da mijinta ne tun ina daliba. a lokacin yana zaune a unguwar kakata.

“Sun yi soyayya kuma suka yanke shawarar yin aure yayin da dangantakarmu tayi karfi sosai, Mijin ya yi auren al’ada kuma ya biya mata kuɗin amarya, tare da duk abinda ake nema.”

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button