Advertising
Advertising
Labarai

Innalilahi wa’innailaihi raji’un Yan Daukar Amarya tare da Direban su sun rasu sanadiyar Hadarin Mota

Innalilahi wa’innailaihi raji’un Yan Daukar Amarya tare da Direban su sun rasu sanadiyar Hadarin Mota.

Advertising

Allahu Akbar wasu mata 6 yan kai Amaraya tare da direban mota sun rigamu gidan gaskiya a lokacin da suke kan hanyar su ta zuwa gidan amaryar.

Yadda labarain yazo ya an bayyana cewa yan kai amarya sun tawo ne ta hanyar Sokoto zuwa garin argungun.

Muna rokon Allah da yay musu rahama yakuma gafarta masu Amen.

Advertising

Dama ance dukkan mai rai mamaci ne haka zalika koda ciwo ko babu idan lokaci yay sai an tafi, muna rokon allah yay mana mai kyau.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button