Advertising
Advertising
Labarai

Inallillahi wa’innailaihi Raji’un Wata Amarya ta rasu Bayyan kwana 11 da yin Auren ta.

INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN, Amarya Ta Rasù Kwaná 11 Da Yìn Aurensú

Advertising

Maryam Muhammad Liman an ɗaura aurén ta da Sahíbin ta Abdúl Dajá a ranar 6 ga watań Janairú inda kúma Allah yayí matà rasúwa a yaú 18/01/2023.

Muryoyí ta ruwaitó anyi jana’izar ta a safiyar yau a Okada Road a gidan Haj. Fatima Madugu sannan aka kaita makabartar Gbakungu daké Minna a jihar Níger.

Allah Ya Jiƙanta, Ya Gàfarta Matà. Amìn.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button