Labarai
Subhallahi Shin da gaske wannan video tsohon Sarkin Kano ne Muhammad Sunusi kalli ka ganewa idonka.
Subhallahi Shin da gaske wannan video tsohon Sarkin Kano ne Muhammad Sunusi kalli ka ganewa idonka.
Advertising
Bayan wasu shekaru da sauke sarkin kano wato Sanusi Lamido Sanusi, an samu wasu mutane wanda suke daya daga cikin magoya bayan sauke shi da akayi suna yada, wasu hotuna da sunan bidiyo ne domin sake jawo hankulan mutane kan maganar sauke shi mulki.
PLAY
Wadannan mutane da suna yada wadannan hotuna guda biyu ne suna cewa bidiyo ne wannan kuma suna bayyana su a matsayin sune dalilin sauke Sanusi Lamido Sanusi a matsayin sarkin kano.
Advertising
Advertising