Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Saida mukai wata uku bama magana da mahaifina dan na fara waka.

Yar ga marigayiya Hauwa Maina ta bayyana wa ‘BBC’ yadda take son zama ‘yar wasan kwallon kafa ta duniya.

Advertising

Maryam Bukar Hussain ta kasance Sharariyar mawakiyar baka wacce akafi sani da ‘Alhanislam’

Na fara wakar baka tun ina shekara 13 amma tun ina karama nake yin rubuce rubuce tun lokacin da wani kawuna ya daki yayata har yaji mata ciwo har akai jina-jina dai.

Abin da kawuna yay shine ya batan rai daga nan nafara yin rubutu bayan mahaifiyata ta gani sai tace ya kamata nai bidiyo sabida wannan sako ne mai kyau da kawunt zai gane abin da yay be kyauta ba.

Advertising

A lokacin da mahaifiyata tace nai bidiyo sai na kasa naji kunya dayake lokacin ina karama, Bayan nakai shekara (16) ne sai nai bidiyo wanda shine karona na farko wato ‘Violence Has No Religion’.

Bayan yin wannan bidiyon wakar ne mutane dayawa suka fara sani na.

wane kalu bale kika fuskanta bayan wajen fara wakarki ?

A gaskiya na sami kalu bale daga wajen mahai fina, Munyi kusan wata uku bama magana sabida na fara waka, Mahaifina yayi zatan harkar film nashiga.

Duk da maihaifina baya kulani hakan besa na dena masa maganaba nakan aike masa da wasika wadda zai fahimci abinda nake ba film bane.

Zaku iya kallon cikakiyar hirar a kasan rubutun nan.

https://youtu.be/S8LXGb10sno
Sai da mukai wata uku bama magana da mahifina bayan na fara waka

muna matukar godiya da wannan bibiyar labarukan mu a koda yaushe Mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button