Labaran Kannywood

Ko meye dalilin Mutuwar Aure a Kannywood Kalli Jerin Matan Kannywood (32) da Suka taba yin Aure amma a karshe Auren baiyi tasiri ba ya Mutu.

Matan Kannywood (32) da Suka taba yin Aure amma a karshe Auren baiyi tasiri ba ya Mutu.

kaman yadda masu karatu suka sani Masana’ntar Kannywood nada al’barkatun Jaruma mata wanda da yawan su sukai Aure amma daga baya Aure ya mutu.

Tashar Arewapakage tv ta hada mana rahoto kan wannan mata 35 da sukai Aure daga vaya kuma auren yabi shanun sarki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button