Labarai
Toffa Wata Sabuwa Bello Turji Shugaban Yan Ta’addan Yayi Zazzafan Martanin Akan Wadda Tazagi Annabi SAW Kuma Yayi Magana.
Yanzu Haka Muna Tafeda Wani Bidiyon Da Bello Turji Yayi Magana Akan Taba Martabar Annabi SAW da Akai.
Advertising
Wannan Abu dai Yabaiwa Jama’a Mamaki Sosai da Sosai Inda Zamu Ce Babu Wanda Yayi Tuna’nin Haka Daga Garesa.
Tabbas Duk Wani Musulmi Mai Kishin Musulunci Bazai tabajin Dadi ba Yayin dayaji an taba Annabi SAW Domin Kuwa Shine Fiyayyen Halitta.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Maganar Bello Turji Shugaban Yan Ta’addan
Advertising
Advertising