Labarai
Allahu Akbar: Yadda hukumar Hisbah tayi bikin kone giya a jihar kano.
Hukumar Hisbah ta jihar kano karkashin jagorancin shugaba ta Dr Haruna Muhammad Ibn Sina sun gudanar da bikin kone giya kaman yadda ta saba.
Advertising
Hukumar ta Hisbah ta kama wadda yawanta yakai kimanin cikin motar traila 6 wadda kotu ta yanke hukunci a kanta. kuma mai Girmar gwamnan jihar kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sahale musu dasu konata ko kuma a farfasa ta.
Hukumar hiba tayi sanarwa ga duk me shawara tayasu farfasa wannan giya a shafinsu na sada zumunta.
Wanda mai girma gwamman kano shima ya hallarci wannan taro haka zalika shima kwamandan Hisbah yana wajen da sauran manyan mutane.
Advertising
Advertising