Labaran Kannywood
Kalli shirin Izzar so Episode 78 na wannan satin
Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.
Advertising
Kamar yadda kuka sani a wancan satin da ya wuce an haskaka shirin Izzar so kashi na 77 wanda a turance ake cewa Episode 77.
To a yau kuma zasu haskaka muku shirin Izzar so kashi na 78 wato Episode 78.
Ga bidiyon shirin nan a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising