Labarai
Yadda Wata Amarya ta Rasa Ranta Ana Tsaka Da Aure ta.
Amaryar mai suna Bilkisu Umar Tantoli ta rasa ranta ne 25 ga watan Fabrairun Muryar yanci Ta rawaito cewa.
Advertising
Abin ya faru ne a babban masallacin Juma’a na Nasarawa da ke garin Kaduna, Yayin da Liman din Jabiru Isah Na’ibi ya bukaci dangin amarya da ango su shigo a daura aka sanar da shi cewa Allah ya dauki ran amaryar.
Sun bayyana yadda Amaryar ta rasa rannata.
Take anan ango ya shiga mummunan yana yi inda aka zarce da shi gida bayan samun labarin rasuwar amaryar da yake shirin Angwance da ita.
Advertising
Muna fatan Ubangiji ya gafarta mata ya kuma sada ta da mala’ikun rahama, ameen.
Daga Sani Yusuf Nasarawa, kamar yadda shafin Muryar ‘Yanci na Facebook ya ruwaito. Kucigaba da bibiyar mu dan samu ingantatu labarai.
Advertising