Advertising
Advertising
Labarai

Mawaki Ali Jita ya wallafa wani labarin a shafin na Twitter akan ‘yan ta’adda wanda ya rudar da mutane

Alhamdu lillah’ hakika Allah maji rokon bayin sa ne yaji kuma ya amsa addu’o’in bayin sa akan matsalar ‘yan ta’adda a Arewacin Nageriya.

Advertising

A wannan lokacin mawaki Ali Jita ya wallafa wani labarina aka shafin sa na Twitter wanda mutane suka ji matukar dadi.

Sia fai da farko wasu basu yarda da ingancin labarina ba wanda suna ganin kamar abu ne mai wuya, wanda daga baya kuma sai ga shafin BBC Hausa sun wallafa wannan labarin.

Domin kuji cikekken labarin akan anin da mawaki Ali Jita ya wallafa a shafin sa na Twitter akan ‘yan ta’adda, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button