Labarai
Allahu Akbar: Allah ya karbi rayuwar wadannan ma’auratan bayan wata 3 da yin auren su a hadarin Mota
Allahu Akbar: Allah ya karbi rayuwar wadannan ma'auratan bayan wata 3 da yin auren a hadarin Mota
Allahu Akbar kabiran duniya ba matabbata ba, a wani labari da muka samu a yanzu daga shafin Daily News Hausa yadda wasu ma’aurata suka rasu bayan wata uku da yin auren su.
Mun samu labarin rasuwar wasu ma’aurata mustafa abubakar da munira usman, wanda suka rasu sakamakon hadarin mota daga jalingo zuwa gembu bayan wata uku 3 da yin aurensu a jihar adamawa.
Daga comr nura siniya.
Muna rokon Allah yaji kan su da rahama yasa bakin wahalar su kenan.
Ga hotunan su a kasa domin ku kalla.