Labaran Kannywood
An bayyana wasu Jaruman Kannywood da suka sauya lokaci a tun farkon shigar su Masana’anra kawo yanzu
Tashar “Gaskiya24 Tv” dake kan manhajar Youtube sun wallafa wata bidiyon akan Jaruman Masana’antar Kannywood wanda suka sami wani banbanci a lokacin da suka shiga Masana’antar kawo yanzu.
A cikin bidiyon zaku ga yadda aka jero Jaruman daya bayan daya ana nuna hotunan su.
Ga bidiyon nan dai a kasa domin ku kalla.