Advertising
Advertising
Labarai

Bidiyon wasu ‘yan wasan kwallon kafar na kungiyar Super Eagle suna cashewa a lokacin da suke sauraron wakar Adam a zango

Bidiyon wasu 'yan wasan kwallon kafar na kungiyar Super Eagle suna cashewa a lokacin da suke sauraron wakar Adam a zango

Wasu daga cikin ‘yan wasan kwallon kafa na kungiyar “Super Eagle” dake kasar Nageriya, sun bayyana a cikin wata bidiyo yadda suke tikar rawa san ran su lokacin da suke sauraron wata wakar Jarumin Kannywood Adam a zango.

Advertising

Bidiyon wanda tashar “Gaskiya24 Tv” ta wallafa a manhajar Youtube an hango ‘yan wasan kwallon kafar na “Super Eagle” suna cashewa a lokacin da suke sauraron wakar da Jarumi Adam a zango ya rera.

Domin kuga rawar da ‘yan wasan kwallon kasar suke, sai ku kalli bidiyon da muka saka ta a kass.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button