Labarai
Zamu rufe Abuja da manyan Titunan Nageriya sabida yajin aikin ASUU, inji kungiyar Daliban Nageriya “NANS”
Zamu rufe Abuja da manyan Titunan Nageriya sabida yajin aikin ASUU, inji kungiyar Daliban Nageriya "NANS"
A shirar da jidan jaridar BBC Hausa tayi da daya daga cikin shugabannin kungiyar Daliban jami’a tarayya, ya bayyana wasu al’amura game da rufewa wasu manyan Tituna na babban Birnin tarayya Abuja.
Advertising
Zaku ji cikekken bayani baga bakin sa a shirar da suka yi da BBC Hausa a cikin bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan a aka domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising