Advertising
Advertising
Labarai

Har yanzu rigima bata kare ba, Sadiya Haruna zata maka Teema makamashi a kotun

Har yanzu rigima bata kare ba, Sadiya Haruna zata maka Teema makamashi a kotun

Rigimar Sadiya Haruna dai ta Teema makamashi har yanzu taki ci taki cinyewa, wanda a yanzu Sadiya Haruna ta tanke shawarar maka Teema makamashi a kotun musulinci domin ayi ta ta kare kowa ya huya.

Advertising

Wanda a yanzu haka Sadiya Haruna ta sake bayyana dalilin da ya sa zata maka Teema makamashi a kotu, har ta ta lissafo mutanen da suke neman ta da sharri.

A cikin wani sautin murya na Sadiya Haruna da muka ji wanda tashar “Kundin shahara” dake kan manhajar Youtube ta wallafa, tana cewa zasu shiga shari’a a kotun musulinci tsakanin ta da mutanen da suke nemanta da sharri inda zata fadi nata suma su fadi nasu.

Zaku iya sauraron sautin muryar Sadiya Haruna a cikin bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin ta, akan shari’ar da zasu fara ita da mutanen da suke takurawa rayuwar ta.

Advertising

Ga bidiyon nan a kasa domin ku saurari abin da Sadiya Haruna take fada.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button