Advertising
Advertising
Labarai

Yanzu-yanzu: Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya janye kalaman da ya fada akan Likitoci wanda ya janyo cece-kuce

Yanzu-yanzu: Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya janye kalaman da ya fada akan Likitoci wanda ya janyo cece-kuce

Kamar yadda kuka sani dai sun yi yunkurin maka Sheikh Abdallah Gadon kaya a kotu kan wasu kalamai da ya fada a kan, wanda suke ganin hakan zai iya taba musu kima da darajar su.

Advertising

Inda a cikin kalaman da Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya fada yake cewa, sai mutum ya bar matar sa ta tafi taje tana night duty wato aikin kwana a asibiti.

Har am yake cewa sabida tsarin da ake kai tsari ne na yahudanci tsari ne wanda ba na musulinci ba sai a hada Mace da Namiji suyi aikin kwana a ofishi guda baya.

Dalilin wannan kalaman da Sheikh Abdallah Gadon kaya ya fada akan likitoci yasa suka yi unkurin kai shi kara.

Advertising

To a yanzu mun sami wata sautin murya daga tashar “Tsakar Gida” dake kan manhajar Youtube wanda yake nuna cewa, Sgeikh Abdallah Gadon Kaya ya hanye kalaman sa aka likitocin.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin ku saurarin sautin muryar kuji sauran bayani a ciki.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button