Labarai

Sheikh Bello Yabo ya yiwa shugaba Buhari wankin babban bargo akan rashin daukar mataki na kashe ‘yan Arewa

Kamar yadda kuka sani ta’addanci a kasar Nageriya ya zama ruwa dare ana ta kashe mutane kiyashi, wanda yanzu haka malamai sun fara aika sako ga shugaban kasa akan abin dake faruwa.

Sheikh Bello Yabo Sokoto yayiwa shugaba Muhammadu Buhari da gwamnatin sa wakin babban bargo, sabida ta’addancin da al’ummar Nageriya suke fuskanta.

Bayan nan Sheikh Bello Yabo yayi tonon sili da ake yiwa yan Nigeria wasan kwaikwayo da shi wanda kamar yadda jamiyar (PDP) tayi a lokacin mulkin good luck suma (APC) gashi nan sun fara.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin Sheikh Bello Yabo Sokoto, wanda har yayi martani ga shugaban kasa Muhammad Buhari sabida ta’addancin dake faruwa a Nageriya Musamman Arewa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button