Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli kadan daga cikin shirin Labarina Season 4 Episode 10 wanda za’a haska Juma’a mai zuwa

Kamar yadda kuka sami a duk sati kafin a harka shirin Labarina mai dogon zango Dataktan shirin Aminu Saira yana yarkar kadan daga cikin shirin a haska shi, domin al’umma masu kallon shirin su kara azama wajan dakon shirin da za’a haska na satin.

Advertising

Labarina shiri ne da yake da chakwakiya sosai a cikin sa wanda duk mai kallon shirin yasan ana cikin tsaka mai wuya wajan neman hanyar da za’a dawo da Sumayya gida, daga wajan masu garkuwa da Mutane.

To yau mun kawo muku kadan daga cikin shirin Labarina kashi na 4 zango na 10, wanda a turance ake cewa Season 4 Episode 10.

Ga kadan daga cikin shirin Labarina Season 4 Episode 10 domin ku kalla.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button