Labarai
Wasu daga cikin jaruman kannywood sun kai wa mataimakin shugaban kasa “Yemi Osinbajo” ziyara
Wasu daga cikin jaruman kannywood sun kai wa mataimakin shugaban kasa "Yemi Osinbajo" ziyara
Shafin BBC Hausa dake kan dandalin sada zumunta na insragram sun wallafa hotunan wasu daga cikin jarumar masana’antar kannywood, wanda suka kai ziyara ga mataimakin shugaban kasar “Yemi Osinbajo”.
Advertising
Kamar yadda shafin BBC Hausa suka wallafa cewa, wasu jaruman kannywood sun kai wa mataimakin shugaban kasar Nageriya, Yemi Osinbanjo, ziyara a fadar gwamnati dake Abuja.
Bayan wallafa dan gajeren rubutun da suka yi sai kuma suka sake wallafa hotunan jaruman kannywood din tare da mataimakin shugaban kasa “Yemi Osinbanjo”, kamar haka.
Advertising
Advertising