Labarai

Shugaban wata makaranta yace yau babu wani adaidaita da zau kwana a makarantar.

Shugaban wata makaranta yace yau babu Adai daita Sahun da zai Kwana a Makarantasa domin yau da kafa yazo Aiki.

Yajin aikin yan Adai daita a jihar kano ya jawo rashin zuwan yan kasuwa dadama neman kudi da wasu daga cikin ma’aikatan Gwamnati jihar. Haka zalika daliban makaranta ma wasu da dama basujeba.

Tun kwana uku da suka wuce yan adaidaita suka raba takardun yajin aiki kan nuna rashin jin dadinsu a kan Sabunta takardu da hukumar KAROTA tace zasuyi. Sanadiyar da taja yau suka tafi yajin aiki a jihar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button