Labarai

Jami’an tsaro na Jihar Zamfara sun kama Mutumin da yake kashe-kashen Mutane sannan yaci naman su

Jami'an tsaro na Jihar Zamfara sun kama Mutumin da yake kashe-kashen Mutane sannan yaci naman su

Wani Mutumi wanda ficaccan dan kasuwa ne wanda yake sayar da Motoci dasauran ababen hawa, a kamfanin Aminchi Motars dake Jihar Zamnafar a birnin Gusau ya bayyana cewa.

Kashe-kashen Mutane da yake da muka cin wani sassa na jikin Mutum wani bangare ne na rayuwar sa, sannan kuma yakan sayar da naman Mutum ga masu bukata.

Mutum yace, wannan abin da yake aikatawa a yanzu ya zame masa wani bangare na rayuwar sa, kuma haka ya zame masa jiki.

Mutumin mai suna Aminu Baba ya shiga hannun Jami’an tsaro na hukumar ‘Yan Sanda dake Jihar Zamfara, sannan ana zargin sa da sa hannu a kisan wani karamin yaro dan shekarar tara 9 da aka yi a Gusau.

A cikin wata bidiyo da muka samu daga wata tasha akan manhajar Youtube mai suna “Maibiredi Tv” munga Mutumin da Jami’an tsaro suka kama da aikata wannan laifin yana bayani da bakin sa.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin Mutumin da yake kashe-kashen Mutane sannan kuma yaci naman su.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button