Labaran Kannywood
Wasu Bidiyon Safara’u da mutane suke hawa mai nuni da iskanci ya dau hankula
Rawar Girgiza Na Wakar Safara’u Ya Tada Kura Bidiyon
Advertising
Rawar Wakar Safara’u Na Girgiza Ta Tada Qura A Shafukan Sada Zumunta, Tunda Safara’u Ta Fara Waka Yawancin Matan Arewa Harda Wanda Ba Hausawa Ba Suna Jin Dadin Wakokinta Sosai Inda Suke Yawan Hawa Wakokin A Shafukan Sada Zumunta Musanman Na Tiktok.
Wakokin Nata Da Takeyi Tare Da Iyayen Gidanta, Wakoki Ne Dake Tafiya Da Zamani, Duk Da Cewa Wakokin Nasu Ba Masu Tarbiyya Bane, Mun Harhado Muku Wasu Bidiyon Wakokin Nata Wanda Yan Matan Tiktok Suka Hau Inda Suke Girgiza San Ransu.
Ga Bidiyon Nan Ku Kalla Domin.
Advertising
Advertising