Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Rawar karya kugu da rausaya a gaban jama’a ya janyowa jaruma Rahama Sadau cece-kuce

Rawar karya kugu da rausaya a gaban jama'a ya janyowa jaruma Rahama Sadau cece-kuce

Kamar yadda kuka sani yawancin jarumar masana’antar kannywood Mata suna wallafa bidiyo suna tikar rawa ba tare da jin kunya ba, inda wani lokacin ma rawar takan janyo musu cece kuce.

Advertising

To a yau ma mun sami wata bidiyon daga tashar “Duniyar Kannywood” inda jarumar masana’antar kannywood da Nollywood Rahama Sadau take tikar rawa a gaba jama’a suka mata tafi.

Babu kunya haka take ta rausaya da kareraya inda su kuma suke ta daukan bidiyon ta a waya suna mata dariya.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga rawar da jaruma Rahama Sadau take a gaban jama’a ko kunya babu.

Advertising
https://youtu.be/Xr9TgFrx1g0

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button