Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanzu-yanzu: Aisha Aliyu Tsamiya ta fidda wata sanarwa game da auren da zata yi a yau

Yanzu-yanzu: Aisha Aliyu Tsamiya ta fidda wata sanarwa game da auren da zata yi a yau

Kamar yadda kuka sani a ‘yan kwana kin nan ne ake ta yada labarin cewa, jarumar masana’antar kamnywood Aisha Aliyu Tsamiya zata yi aure wanda har ake cewa ranar biyar 5 ga wannan watan da muke ciki za’a daura mata auren wato yau kenan.

Advertising

To sai dai a yau din da ake cewa za’a daura auren jarumar sai ta wallafa wani labarin game da auren da ake cewa zata yi yau.

Inda ta wallafa wani dan gajeren rubutu kamar haka.

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da war haka na gode da addu’o’inku da fatan alkairi naji dadi sosai, amma aure na ba ashirin da biyar 25th ga wannan watan bane sai Next Month insha Allah, nagode Allah ya saka da alkairi.

Advertising

Wannan ita ce wallafar da jaruma Aisha Aliyu Tsamiya tayi game da ranar da za’a daura auren ta, inda muka sami labarin daga tashar Youtube mai suna “Hausapro Tv”.

Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji sauran bayani.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

https://youtu.be/HWomhLzIjGA

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button