Labarai
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un. Za’a hukunta matasan da suka kashe Deborah a Sokoto.
Assalamualaikum barkan mu da sake saduwa daku a dai dai wannan lokaci.
Advertising
A wane hali ake ciki a game da matasan da aka kama kan Kisan Deborah kuma meke faruwa a yanzu.
Shahararren Malamin Addinin Musulunci Sheikh Murtala Bello Sokoto ya sake tashin wannan magana inda yay wasu jawabai masu zafi a cikin wani Bidiyo da zamu saka muku a kasan wannan rubutun.
Mungode da bibiyabr shafin mu da kuke ku cigaba da kasancewa da shafin mu dan samu ingantatatun labarai.
Advertising
Advertising