Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli Yadda Manyan Jaruman Kannywood Sukayi Dandazo a Kasa mai Tsarki.

Lallai wannan wata na neman Afuwa ne. Kalli Yadda Manyan Jaruman Kannywood Sukayi Dandazo a Kasa mai Tsarki.

Advertising

Masana’antar Kannywood ta dau harama a kasa mai tsarki.

Dayawan jaruman Kannywood sun dangana kasa mai tsarki inda suka ringa sako hotuna da bidiyo su suna aikin umara.

ga cikaken Bidiyon jaruman wanda wasu ma inba a cikin Bidiyon ba ba za’a san sunje ba.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button